Snack's 1967
Sharfadi Technology Nigeria
→Home
Assalamu Alaikum Anan zamu koyar da yadda ake bude E-mail Amman Yanzu zamu koyar da Yadda Ake bude Gmail saboda shine yake Tafiya da zamani yanzu sbd dalilai kamar Haka:-

Wanda ya mallaki Gmail Account ze ci riba kamar Haka:-

Yana da Youtube Account.
Yana da Google Plus. D.S,


Da farko ka shiga wannan hoton na kasa kai tsaye domin budewa.


Kana shiga zaka ga rubutu kamar Haka:-

Create a new Google account12 3 4

Mobile phone numberCountry:Nigeria(+234) change

Number

We'll send you an SMS to this number to start creating your new account*

By clicking "Next", you agree to the Terms of Serviceand Privacy PolicyNext

* Your phone number helps us with things like account security. For example, we can send you a text message to recover lost passwords.

English| Privacy & Terms| ©2015 Google.

Idan kaga wannan rubutun kawai se ka sanya Lambar ka a gurin da aka rubuta 'Number' Amman ka cire 0 na farko.

Bayan kasa ka se ka hau kan 'Next' In ka shiga kuma zaka ga an rubuta:-

Create a new Google account12 3 4

We have sent a text message to Lambarka a nan. It may take up to 15 minutes to arrive.

The text message contains a link. Click the link or copy it to your browser.
The link can only be used once and will expire so should be used as soon as it is received.
.
Check your inbox now.
.
Privacy & Terms| ©2015 Google

To In kaga wannan rubutun to sun tura maka da sako akan wayar sannan In baka duba da wuri ba baze maka Amfani ba ma'ana dai ana so ka duba shi da wuri zaka ga saqo kamar haka:-


Go to http://g.co/gms/6pgskafg587 to create your Google account

Idan kaga wannan saqon se ka hau kan link din da yake ciki zaka ga ma ya saka kala ko kuma kayi cppy zuwa browser din ka bayan kaje zaka ga an rubuta:-

Create a new Google account123 4

Confirm your number

Please enter the last two digits of your mobile phone number to complete account creation.
070759351

Next

Start again

Privacy & Terms| ©2015 Google

In kaga haka to zaka sanya lambobi biyu na qarshen lambar ka zaka ga sun rubuto lambarka amman babu lambobin karshe bayan ka gama se ka shiga.

'Next'

Zaka ga an rubuta:-

Create a new Google account123 4

First name

Last name

Date of Birth

Month

Day

Year

Gender

Next

Privacy & Terms| ©2015 Google

se ka cike su sannan ka shiga.

'Next'

In baka iya cike su ba shiga nan,

Shiga nan

Misali User Name din da nasa shine

Awaisu Fagge to zanga an rubuta:-

Create a new Google account1 234

Choose your username

@ gmail.com Select

Or pick one of our suggestions

AwaisuFagge@gmail.com Select

FaggeAwaisu@gmail.com Select

AwaisuFagge265@gmail.com Select

Privacy & Terms| ©2015 Google

A cikin wadannan User name din se ka za6i wanda kake son ya zama Email dinka Idan ka za6a se ka shiga 'Select' na wanda ka zaba zaka ga An rubuta haka.

Create a new Google account1 2 34

Your username is AwaisuFagge (Duk wanda ka za6a shi zasu kawo a nan)@gmail.com

Create a password(at least 8 characters)

Confirm your password

Finish

Privacy & Terms| ©2015 Google

Se ka sanya password din ka sanna ka kara sanya wa a gidan rubutu na kasa shi kenan kayi Finish,

Shi kenan ka bude in kana son hawa ta opera se kaje.

www.gmail.com

Se kayi login Shike nan,
*Koma Saman Shafi*
*Yi Register da mu*
* This is private forum. You have to be approved by administrator to view it.
Bloggers Chat Group
Please log in or sign up to chat

→Menu
→Home Page
→Duniyar Face Book
→Yadda zaka bude E-mail
→Wayar Hannu
→Internet Cheat
→Yadda zaka bude word press website
→Yadda zaka bude wapblog website
→Yadda zaka bude Xtgem website
→Website Code
→Website Colour Code
ISLAMIC DATE
phpimg2.php?it=rect&ic=
phpimg2.php?it&ic=yellow
| Manufofinmu |Tuntube mu |→Zaka iya bina ta Facebook